Boko haram : Shekau ya fitar da sakon a cikin faifan bidiyo (Bidiyo)

Shugaban kungiyar ta'adda ta Boko haram Abubakar Shekau ya sake fitar da wani sakon bidiyo a jiya talata 2 ga watan janairu. Wannan shine karo na farko da shugaban kungiyar zai fitar da sako ga jama'a bayan ya kwashi kwanaki da dama bai yi hakan ba. A cikin sakon da ya fitar, Shekau yana ......


read more...

Published By: Boko Haram News - Wednesday, 3 January, 2018